Posts

Showing posts with the label "labari" "bbchausa" labaran kanywood"

Takaddamar karancin albashi a nig

    Har   yanzu tana kasa tana dabo batun mafi karancin albashi a Nigeria inda ake dakon shuganba kasa Bola Ahamad Tinibu, da ya fitar da sanarwa ta karshe,a bikin ranar dmokradiya na sha biyu Ga watan yuni a eggle square a birnin tarayya dake Abuja, inda a Wannan wajene ya sanar da mafi karancin albashi na naira dubu sittin da biyu  saboda yayi la'akari da matsin tattalin arziki da ake fama a kasar, su Kuma anasu bangaren Yan kwadago sunyi watsi da naira dubu sittin da biyu inda suke fafutuka akan abasu naira dubu Dari biyu da hamsin, inda ita Kuma anata bangaren gwammnatin tarayya take ganin ba zaiyiwuba maganin bari Kar asoma .    Sukuma talakawa Suna ganin Yan kwadago suyi fafutikar ganin ansaukaka farashin kayayyaki a kasar memakon batun Karin albashi saboda inma ankara albashin zaitafine a sayen kayayyaki saboda tabbas ana Karin albashi kaya Kuma zasu tashi kaga anyi ba aiba Kenan , al'adar kasa Nigeria indai za ai karin albashi to kuwa la shakka kaya...