Posts

Showing posts with the label "Hausa series" "chinamana""labari"

Mahaukaci da gata

     Ashe maigari Yana da wani da da yake dukan mutane, rannna ana zaune a fada ana karbar gaisuwa Sai gashinan da katon Sanda ya nufo fada aiko yan fada naganin haka sai suka tashi zasu ruga Sai mai gari yace kutasaya ai baya komai in anfada masa wata magana, sarkin fada yace a to me ake fada Masa saboda bacin Rana, mai gari yace to bari kugani Ga abinda ake fadamasa da zar kaga yataho zai dokeka, Sai kace in anbi rabbana, to ba abin da zaiyi aiko Nandan suka ce in anbi rabbana Sai mahaukaci yace ba wahala nawa Sai ya nemi guri ya zauna.   Daman haka lamarin yake, ka zama mugu kaima kahadu da abinda ba yanda zakai dashi Sai kallo, Liman Yana bada labarin Dukan da mahaukaci yayimasa shine mahaukaci yaduro gun suka rikice.   Hoton mahaukaci     Rannan wata yarinya ta jefar da wani abu aiko Sai a fuskar shi wannan mahaukaci yana taso mata Sai tace 'in anbi rabbana'sai yace bawahala tawa ai ko daga ranar nan ya dafe mata Wai shi sonta yake tana Jin t...