Ladidi ta samu mai taimaka mata
A cigaba da shirn Yar Malam na nishadisport wadda take a YouTube channel zakuga yanda Allah ya kawowa Ladidi dauki saurayinnan da ya kwaceta gurin dogo,yafadawa babansa yanda ya taimako Ladidi gun Dogo babannasa wato Malam yayimurna da Jin haka yace Kuma yacigaba da taimakawa Ladidi har aga abin da zai biyo baya shiko Sani yaji dadin hadin kan da Malam ya bashi yayi godiya ya tashi , mahaifiyarsa itama tayi addu'a tasamun Kariya gun ubangiji. Su Ladidi da babarta sun shiga tsaka mai wuya na tashin abinci har takai Sai sunyi roko suke iya samun abinda zasuci. A waje guda kuma akwai Munzali wato gurgu yana matukar san Ladidi amma ita bata sanasa Yana kokarin ganin ya bata taimako amma Sai taki karba it's bata sansa yanata fama da ita amma taki aminta. Sani yazo neman gidansu Ladidi amma bai samuba duk Wanda ya tambaya sai yace bai saniba Har yahadu da wata mata kamr ta fadamasa amma daga bisani tace batasaniba haka yahakura yakoma gida. Wannan ...