Posts

Showing posts with the label "Hausa" "labaran Hausa"

Takaddamar karancin albashi a nig

    Har   yanzu tana kasa tana dabo batun mafi karancin albashi a Nigeria inda ake dakon shuganba kasa Bola Ahamad Tinibu, da ya fitar da sanarwa ta karshe,a bikin ranar dmokradiya na sha biyu Ga watan yuni a eggle square a birnin tarayya dake Abuja, inda a Wannan wajene ya sanar da mafi karancin albashi na naira dubu sittin da biyu  saboda yayi la'akari da matsin tattalin arziki da ake fama a kasar, su Kuma anasu bangaren Yan kwadago sunyi watsi da naira dubu sittin da biyu inda suke fafutuka akan abasu naira dubu Dari biyu da hamsin, inda ita Kuma anata bangaren gwammnatin tarayya take ganin ba zaiyiwuba maganin bari Kar asoma .    Sukuma talakawa Suna ganin Yan kwadago suyi fafutikar ganin ansaukaka farashin kayayyaki a kasar memakon batun Karin albashi saboda inma ankara albashin zaitafine a sayen kayayyaki saboda tabbas ana Karin albashi kaya Kuma zasu tashi kaga anyi ba aiba Kenan , al'adar kasa Nigeria indai za ai karin albashi to kuwa la shakka kaya...

Rikicin daba a kano

Mai gabatarwa sadik Yusuf Kano Nigeria,wato yakamata mu fadawa kanmu gaskiya dangane da abin da yake faruwa a Kano na rikicin Yan daba, da ya addabi wasu sassan unguwanni a jihar ta Kano,kamar irinsu,dorayi,sheka,dala,zage,kofar mata,da dai sauransu,saikaga yandaba Yara Wanda Basu gaza shekara sha biyar zuwa dha  takwas ba sun hada gungu su tinkari  duk inda suke so suyi ta fada ajunan su suna sure sare, wani lokacin ma har arasa rai suyi mummunan ta'adi Wani lokacin Harda kisan kai basa jin ko tsoron Allah balle ma huma wadda suke futo na fito da ita Suna jifan yansanda Wani lokacima suyi masu rauni ko kuma wanda baijiba bai ganiba asare shi ko asoka masa wuka inda karar kwana ya mutu, da mamaki inkaga makaman da suke yawo dasu abin Sai ya firgitaka irinsu adda,barandami,fafalo,ga kayan shaye shaye iri iri wanda ake ganin sune kanwa uwar gami wajen tunzurasu ,ba tausayi ba imani ba kunya ba tsoro, Allah ya kawo karshen wannan lamari.    To amma masana harkokin yau d...