YAR MALAM EPISODE 2. hsusa film analysis
A cigaba da shirn Yar Malam wasan hausa na Yar Malam, Bayan Ladidi ta fito daga gidan M Idi, shi Kuma Dogo dan gidan Malam Idi yatare hanya Wai zaimata wulakanci itako tana ta addu'a taki tsayawa kwatsam Sai gawani bawan Allah ya kawomata dauki ya doke Dogo ya Fadi kasa tum yaduba yaga Wani saurayi tsaye Kansas ya daka Masa stawa yace me yahadashi da ita yace kanwarsace ,shi Kuma yace to ya zaka ci zalinta ya koreshi ya tafi . Sai yatambayeta cewa meyahadaki dashi nan tabashi labarinta yako tausaya mata Har yabata kyautar naira Dari biyar ta tafi gida, Shima ya tafi. Ta Isa gida tana mamanta labarin abinda ya faru, uwar tace Daman abinda make gudu Kenan kiga yafaru saboda naga take taken m Idi zai iya aikata abinda yafi haka Allah yabamu nasara akan wannan lamari Ladidi tace amin Maman tace take ta siyomusu kwaki da wannan kudi da aka bata ta tashi ta tafi. Soja ya shigo gari yanufi gidan M Nomau don yaduba shi suka hadu d...