GORIBA- PALM TREE
Gabatarwa Salamu alaikum masoya wannan dandali namu da muke antayo muku labarai da al'adu, da kuma sharhi fina-finai , da al'amuran yau da kullum. Muna muku fatan alheri, naku Sadik Yusuf. Menene bishiyar Goriba Bishiyar Goriba, wata bishiyace mai tsayi, wadda tayi kama da bishiyar Dabino, da kuma bishiyar Giginya. Ana sarrafa gayenta ta wasu fannoni daban-daban. Kamar irinsu. 1 Tabarma 2 Rufin daki. 3 Mafici. 5 Fai-fai, da ake rufe abubuwa dashi a gar gajiyance. Wannan bishiya tafi rayuwa a gurare masu zafi, kamr a arewacin Nigeria, da kuma wasu sassa na kasar Africa. Ana cin 'ya 'yanta, in an tsunko su Ana kawosu kasuwa buhu-buhu Ana neman kudi da ita. Ana yin garita asa a fakage a rika sayarwa, har shayi anayi daita. Bishiyar Goriba ● kadan daga abinda akeyi da ita. * Ana yin kwando, domin zuba kaya ko zuba wasu abubuwa na gargajiya wanda ba'a so sulalace, kamar danbun nama. * Sai shayi mutane suna...