Posts

Showing posts with the label "labarai" "bbchausa"Kano"

Takaddamar karancin albashi a nig

    Har   yanzu tana kasa tana dabo batun mafi karancin albashi a Nigeria inda ake dakon shuganba kasa Bola Ahamad Tinibu, da ya fitar da sanarwa ta karshe,a bikin ranar dmokradiya na sha biyu Ga watan yuni a eggle square a birnin tarayya dake Abuja, inda a Wannan wajene ya sanar da mafi karancin albashi na naira dubu sittin da biyu  saboda yayi la'akari da matsin tattalin arziki da ake fama a kasar, su Kuma anasu bangaren Yan kwadago sunyi watsi da naira dubu sittin da biyu inda suke fafutuka akan abasu naira dubu Dari biyu da hamsin, inda ita Kuma anata bangaren gwammnatin tarayya take ganin ba zaiyiwuba maganin bari Kar asoma .    Sukuma talakawa Suna ganin Yan kwadago suyi fafutikar ganin ansaukaka farashin kayayyaki a kasar memakon batun Karin albashi saboda inma ankara albashin zaitafine a sayen kayayyaki saboda tabbas ana Karin albashi kaya Kuma zasu tashi kaga anyi ba aiba Kenan , al'adar kasa Nigeria indai za ai karin albashi to kuwa la shakka kaya...

LADIDI TA SHIGA TASKU

      Tofa ana cikin tufka da warwara mama mahaifiyar Ladidi kuma takama rashin lafiya,, gaba kura baya Siyaki, ga basu da kudi ko ruwan sha Babu agidan nasu haka Ladidi ta fita neman tai mako tahadu da Dan gurgu, Yana mata magana amma ta manta dashi taki kulashi ya dauki kudi ya bata amma taki karba wai ita bata sonsa, haka ta tafi tabarshi da zaton wanine yake huremata kunne yayi kwafa yace zasu gamu. Wani lamari sai rashin kauna ace mutum Yana ciki matsala abashi kudi yaki karba to allh ya sawake.       Shiko Sani har yanzu Yana Fadi tashin ganin gidan su Ladidi bisa umarnin mahaifinsa wato Malam da kuma te makon mahaifiyarsa duk Wanda ya tambaya sai ace ba'asaniba sai ya gaji ya koma gida. Sukuma su Dogo suna ta faman ya zasuyi suzubar da cikin da man Ladidi take dashi suke,amma abin yaci tura saboda sun dogara ga Allah kuma Allah Yana tai makonsu har rannan da kansa Dogo yaje gidan su Ladidi Dan Tasha maganin da yakaimata na zubar da cikin amma da taim...