Game da Mu
" Game Da Mu" Wannan shafi namu na nishadisport zai rika kawo muku. Shari akan abinda fina finan da muke gudanarwa akan 'channel ' dinmu a kan mahajar youtube mai suna nishadisport, zamu rika kawo muku sharhi kan kowane episode da muka sa a tashar tamu don fahimtar daku masu kallon wannan kaya taccen shiri namu na Yar Malam da sauransu . Haka kuma zamu rika kawo sharhi kan wasu shirye shirye da muke sawa a tashar tamu ta youtube, saboda banda shirin Yar Malam akwai kuma wasu shirye shirye da zamu rika gabatar muku, kamar harkar wasanni na motsa jiki da dai sauransu, gami...