Aminu dantata yarasu

  Yau 27/6/2025 antashi dawani alhini a jihar kano, na rasuwar fitaccen dan kasuwa na Africa koma ace duniya ,wato Alhaji Aminu Alhasan Dan Tata yarasu yana da chasain da hudu a kasar Dubai chan ya rasu amma kamar yadda bayanai suka nuna ance madina za'a kaishi chan za'a binne shi , nan kuma gida Kano ayimasa sallar ga'ib wanda hakan ya halatta a addinin musulinci, inda manyan baki zasu hadu suyimasa sallah ciki harda gwammnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, da sauran manyan mutane
Ciki da wajen jihar suka halitta. Yamutu ya bar yara kimanin goma sha takwas Allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa amin.


  Ga kadan daga tarihin sa. Shi dai Alhaji Aminu Alasan Dan Tata da ga Alhaji Alhasan Dan Tata yayi makarantar firamare a unguwarsu wato Koki ,kuma yataba rike mukamin kwamishina ,fan kasuwane masha huri yan da kamfanoni yana da dama ya mallaki kadarori ciki da wajen jihar kano ,har da kasashen waje ma ,yana da gidje 
Allah yabashi dukiya mai din bin yawa kuma yana anfani da ita wajen taimakawa mutane wani lokacin har gwamnati yana temakawa ,ya Gina makarantu da mahiman gine gine a wasu makarantu da ma'aikatu da ban,  da ban, duka abokanansa sun mutu shi kadai yarage 
Kuma awani rahoton ance ,ya kance shi yagaji da duniya 
yana so yakoma ga Allah, to sai yanzu lokaci yayi Allah ya jikansa.  Kuma har yankasuwa ma yana taimakamusu dai dai ku ko kuma a kungiyance, ko ib'tila'i! na gobara da na ambaliyar ruwa duka in sun faru ko ina afadin kasa bama inda yake dazamaba wayo kano, hakika anyi rashin gwarzo haziki dan kasuwa wanda maye gurbinsa yana da wuya domin har kyautar gida yanayi ko yasanka ko bai sankaba baruwansa indai da rabonka zaka samu kullum 
Gidansa like yake da mutane masu naiman taimako haka zaka ga anata futo da abinci ana kawowa mutane abinci mai rai da lafiya har da naman kaji ko naman rago ko na Sa haka ake tayi kullum ba fashi mutane sunyi kuka da rashin da akai, to amma allhbaya barin wani dan wani uwama ta mutu ta bar jaririnta a sanda aka haifeshi,haka lamarin Allah yake ba mai tambayarsa don me yayi kaza komai yayi dai daine kullum acikin aikinsa yake ,akarshe muna addu'ar Allah ya jikansa da rahama ya kyauta makwanci,Amin summa amin.

Anata bangaren itama gwammnatin tarayya karkashin jagoranci shugaba Bola Ahamad Tinubu ta mika sakon ta'azyya ga jama'ar Kano da kasa baki daya. 

 A wani labarin Kuma shugaban  jam"iyar A P C na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga shu ga bancin jam"iyar bisa radin kansa saboda dalilai na rashin lafiya ya sauka ta bakin mai magana da yawun jam"iyar, amma anasu bangaren yan adawa suna ganin ba haka abin yakeba ,domin dama tun tuni ake rade radin haka sai yanzu abin ya tabbata faman anazargin haka, inda ita kuma jam"iyar A P C ta musanta hakan , to koma dai meye zai bayyana muna nan muna sa ido.

   Haka zalika kuma antashi  da wani mummunan lamari na samun wani yaro sabuwar hai huwa an binneshi arami 
amma cikin Ikon Allah yaron bai mutuba ana jiyo kukansa a cikin ramin, kamar almara aka kirawo yan sanda, suka tona ramin a hankali suna ta fadin inna lillahi wa'innah ilaihi raji'un su da kansu abin ya girgizasu suma kenan da suka saba ganin muna nan abubuwa, wato yarone aka nade cikin tsumman atamfa aka daure kuma aka sakashi 
Cikin rami aka mayar aka hinne a ramain, mutane suna cewa ko dai ansamu cikin yaron bada aureba ,ko kuma wani mummunan lamari na tsafi, yo Allah dai masani kuma yana nan a madakata yana jiran kowa. Kowa kuma zai girbi abin da ya shuka ,Allah ya ganar da bayinsa ya shiryasu amin.

Comments

Popular posts from this blog

YAR MALAM SEASON 1 EPISODE 1 review

Burinsa ya cika

Nigeria a yau