Posts

Showing posts with the label "Hausa ""Nishadisport " "chinamana""labari"

Aminu dantata yarasu

  Yau 27/6/2025 antashi dawani alhini a jihar kano, na rasuwar fitaccen dan kasuwa na Africa koma ace duniya ,wato Alhaji Aminu Alhasan Dan Tata yarasu yana da chasain da hudu a kasar Dubai chan ya rasu amma kamar yadda bayanai suka nuna ance madina za'a kaishi chan za'a binne shi , nan kuma gida Kano ayimasa sallar ga'ib wanda hakan ya halatta a addinin musulinci, inda manyan baki zasu hadu suyimasa sallah ciki harda gwammnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, da sauran manyan mutane Ciki da wajen jihar suka halitta. Yamutu ya bar yara kimanin goma sha takwas Allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa amin.   Ga kadan daga tarihin sa. Shi dai Alhaji Aminu Alasan Dan Tata da ga Alhaji Alhasan Dan Tata yayi makarantar firamare a unguwarsu wato Koki ,kuma yataba rike mukamin kwamishina ,fan kasuwane masha huri yan da kamfanoni yana da dama ya mallaki kadarori ciki da wajen jihar kano ,har da kasashen waje ma ,yana da gidje  Allah yabashi dukiya mai din bin yawa kuma yana anfani ...

Ladidi ta samu mai taimaka mata

Image
  A   cigaba da shirn Yar Malam na nishadisport wadda take a YouTube channel zakuga yanda Allah ya kawowa Ladidi dauki saurayinnan da ya kwaceta gurin dogo,yafadawa babansa yanda ya taimako Ladidi gun Dogo babannasa wato Malam yayimurna da Jin haka yace Kuma yacigaba da taimakawa Ladidi har aga abin da zai biyo baya shiko Sani yaji dadin hadin kan da Malam ya bashi yayi godiya ya tashi , mahaifiyarsa itama tayi addu'a tasamun Kariya gun ubangiji. Su Ladidi da babarta sun shiga tsaka mai wuya na tashin abinci har takai Sai sunyi roko suke iya samun abinda zasuci.    A waje guda kuma akwai Munzali wato gurgu yana matukar san Ladidi amma ita bata sanasa Yana kokarin ganin ya bata taimako amma Sai taki karba it's bata sansa yanata fama da ita amma taki aminta. Sani yazo neman gidansu Ladidi amma bai samuba duk Wanda ya tambaya sai yace bai saniba Har yahadu da wata mata kamr ta fadamasa amma daga bisani tace batasaniba haka yahakura yakoma gida.    Wannan ...