Aminu dantata yarasu
Yau 27/6/2025 antashi dawani alhini a jihar kano, na rasuwar fitaccen dan kasuwa na Africa koma ace duniya ,wato Alhaji Aminu Alhasan Dan Tata yarasu yana da chasain da hudu a kasar Dubai chan ya rasu amma kamar yadda bayanai suka nuna ance madina za'a kaishi chan za'a binne shi , nan kuma gida Kano ayimasa sallar ga'ib wanda hakan ya halatta a addinin musulinci, inda manyan baki zasu hadu suyimasa sallah ciki harda gwammnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, da sauran manyan mutane Ciki da wajen jihar suka halitta. Yamutu ya bar yara kimanin goma sha takwas Allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa amin. Ga kadan daga tarihin sa. Shi dai Alhaji Aminu Alasan Dan Tata da ga Alhaji Alhasan Dan Tata yayi makarantar firamare a unguwarsu wato Koki ,kuma yataba rike mukamin kwamishina ,fan kasuwane masha huri yan da kamfanoni yana da dama ya mallaki kadarori ciki da wajen jihar kano ,har da kasashen waje ma ,yana da gidje Allah yabashi dukiya mai din bin yawa kuma yana anfani ...