Game da Mu
"Game Da Mu"Wannan shafi namu na nishadisport zai rika kawo muku. Shari akan abinda fina finan da muke gudanarwa akan 'channel ' dinmu a kan mahajar youtube mai suna nishadisport, zamu rika kawo muku sharhi kan kowane episode da muka sa a tashar tamu don fahimtar daku masu kallon wannan kaya taccen shiri namu na Yar Malam da sauransu . Haka kuma zamu rika kawo sharhi kan wasu shirye shirye da muke sawa a tashar tamu ta youtube, saboda banda shirin Yar Malam akwai kuma wasu shirye shirye da zamu rika gabatar muku, kamar harkar wasanni na motsa jiki da dai sauransu, gami da kuma labarai na abinda da kasa take ciki da jiha da kuma duniya baki daya zamu zama masu sharhi kan al'amuran yau da kullum da kuma bayani kan abinda ya shafi abinci da amfaninsa.
Munkirkiro wannan blog ne domin.
Ilmantarwa
Nishadantarwa
Raya al'adu
Mungode da sauraronmu kada amanta ayimana subscribe da kuma sharhi kan abinda muke rubutawa a shafin namu na musamman .
Na gode!
Comments
Post a Comment