Posts

Showing posts with the label sharhin film

DUKAN DUHU- KASHI NA 3

  GABATARWA Salamu alaikum masoya wannan dandali namu, na nishadisport. Wanda muke kawo muku dadadan labarai, na kasa, da kuma labarin fina-finai wanda muke juyasu izuwa bidiyo, a manhajar youtube mai suna ( nishadisport). Daga Sadik Yusuf, wanda shine yake kokarin yi muku, wannan ✍️ rubutu da fatan kuna gamsuwa, na gode!. Ga cigaban labarin Dukan Duhu na 3  SALE DAURE A WANI KANGO  Bayan yaran alhaji sun kamo Sale, sun daure shi a cikin wani gini wanda ba'a karasaba, yana daure bai san inda kansa yakeba. Kawai sai suka zuba masa ruwa, ya farka firgigit. Sai yaga alhaji tsaye da yaransa sun hada rai kamar saci babu, sai alhaji ya kece da dariya irin ta mugunta, ya kalli Sale yai shiru bai ce komaiba. Sale ya kallesu daya bayan daya ya sunkuyar da kansa kasa, Alhaji ya zuba masa na mujiya, sai ya kada baki yace: Alhaji:  "Malam Salele mai liki,  yanzu gaka a hannuna, naima tayin kudi, kaki karba. Kace ko za'a tsireka jininka ya dige kasa, bazaka sayarmana da soya...

DUKAN DUHU KASHI NA 2

DUKAN DUHU KASHI NA BIYU  GABATARWA Salamu alaikum masoya wannan dandali namu, wanda muke kawomuku dadadan labarai masu cike da darasi, waɗanda suke taba zamantakewar rayuwar mu ta yau da kullum. Zamu ci gaba da kawo muku cigaban labarin "DUKAN DUHU KASHI NA BIYU" . Sai ku biyo mu a hankali don jin yadda zata kaya. Ni ne naku Sadik Yusuf , na gode! SAILUBA TAJE WAJEN KAWARTA NEMAN SHAWARA Sailuba tana ba kawarta labarin yadda sukai da Alhaji. Ita dai Halima ta tsaya tana sauraronta, tayi zugum da ido. Halima tace: "Nidai abinda zan gayamiki Sailuba, ki nutsu ki tsaya wajen talakanki, domin shi yafi dacewa da ke. Kar ki jifan gafiyar baidu." Sailuba ta harareta cikin mamaki, tace: "Yau kuma kece mai fadin haka? Ke da nake zato zaki maramin baya, amma sai naji wata banzar magana ta futo daga gareki haka." Halima ta kara cewa: "To ai gaskiya ne. Abinda yasa kika ga ina kin sale, saboda naga ba’a sa muku rana ba, kuma ba’a yi baikon ba. Tu...

A CHUCI MATA kashi na biyu

Image
    GABATARWA  Salamu alaikum masoya wannan dandali namu wato nishadisport. Muke muku barka da wannan lokaci zamu cigaba da kawomuku labarin "A chuchi Mata" kashi na biyu, wanda yake kirkirarren labarine ba da kowa akeba. Da fatan za ku biyomu kuga yanda zata kaya.                               Hoton faster Achuci mata  FATIMA NA BA UMMAN TA LABARI TSAKANINTA DA SAURAYINTA  Fatima ta isa gida ta shaidawa babarta abinda ya gudana tsakanin ta da saurayin da ta yiwa tsiya, tqi watsi da shi.  umman tata tace: "Ai haka yafi, yaje ya karata matsiyaci kawai." Suka tafa da maman tata suna shewa.   Boss yazo gun Fatima Boss me badda kama, yazo ya tabbatar wa da Fati cewa auranta  zaiyi, ta amince dashi, sukai sallama ya tafi, itama ta shiga gida ta gayawa ummanta yanda sukai. Fati tace: "wannan mutumin da yazo wai cewa yayi zai aureni".sai  Umman tata:tace " haka yace?....

A chuci Mata-kashi na 1

Image
    Salamu alaikum masoya wannan dandali namu naku mai farinjini wanda kuke son ji da gani da karatu ku biyomu a NishadiSport – A Chuci Mata (Kashi Na Daya) Rubutawa: Sadik Yusuf         Gabatarwa  Assalamu alaikum masu bibiyar tashar NishadiSport, ni ne naku Sadik Yusuf. Muna kawo muku dadadan labarai, da fatan kuna jin dadin shirye-shiryenmu. wannan labari na "Achuci Mata" kirkirarren labarine anyishi ne badan waniba ko kuma wata , kawai dai labarine,kada wani yaga wani abu da yai kama da halinsa ya zaci dashi muke mun gode!.🙏 * RIGIMA BOSS DA ISAH A wani gari, akwai wasu abokai suna rigima akan wani bashi da Isah yake bin abokinsa mai suna Boss. Isah ya rike wuyan Boss suna kokawa yana cewa sai an biyashi kudinsa da ya kai shekara guda ba'a biyaba.  Suka cukume suna kokawa a tsakaninsu titi-titi   Boss ya samu sa’a ya daga Isah ya bugashi da kasa har ya ji masa rauni, sannan ya gudu ya barshi a nan yana murkususu. Da kyar Isah y...

mahaukaci da soyayya

Image
    GABATARWA Salamu alaikum    Masu binmu a wannan shafi muna godiya da bamu hadin kai. A YouTube da kuma a shafin nishadisport.blogspot.com.  Wannan labari na Yar Malam kirkirarren labarine da aka yishi ta hanyar film don fadakarwa ba don waniba. labarin a kwai muhimman jarumai da suka taka rawa acikinsa lallai zaku ce na gayamuku. Mai rubutawa Naku Sadik Yusuf mungode! Sharhin Shirin Yar Malam — MAHAUKACI DA SOYAYYA  Assalamu alaikum, masu bibiyar tashar NishadiSport! Madalla da kasancewa da mu a cikin wannan shiri na Yar Malam.  A yau za mu duba abin da ke faruwa a cikin sabon sashe, inda mahaukaci dan gidan mai gari ya shiga wani hali saboda soyayya.               Mahaukaci ya tinkaro kawa Mahaukacin nan dai ya makale da son kawar Ladidi, yana yawo lungu da saƙo yana nemanta. Kamar wanda akace matar sa ta gudu yake yawon  nemanta. Idan aka tambaye shi, yana cewa, “Ni dai sai na aureta!” Kuma in k...

Ankorota cikin dare

Image
   GABATARWA    A cigaba da kawo muku sharhin Shirin film din "YAR MALAM" daga Sadik Yusuf gashinan zan dora. Ku kasance damu a wannan shafi namu na blogs. Muna godiya.   SUN KOROTA CIKIN DARE😭    Wani abin mamaki ko kuma abin takaici, wai Dogo chikin dare ya koro Ladidi daga gidan ubanta, saboda wai sun sayar da wannan gidan da take ciki, wai tunda taki komawa gidan su Dogo din, inda uban Dogo wato Idi yace takoma.   Dogo yace  sai takoma wani tsohon gidansu, kuma tsohon gidan ba kowa a ciki, kuma Babu komai wai a haka zataje ta zauna. ⁹ Bayan yatafi Ladidi tana kuka ta rasa me ke Mata dadi, saiga kawarta ta iso Dan ta kawomata abinci, sai ta ganta zaune tana kuka bakin kofa.   Kawa ta tambayeta lafiya,Ladidi tana kuka saboda bakincikin abinda Dogo ya yimata, sai Ladidi tace:  "Wai Dogo ne ya koroni daga cikin Gidan nan wai yasayar da shi."  kawa tai salati tace: "Ya sayar yo akanme zai ce ya sayar." Ladidi tana kuka kaw...

An tarewa Sani hanya

Image
       GABATARWA    Salamu alaikum waraha matullahi ta'ala Wabaraka tuhu, masoya wannan Shiri namu wato Yar Malam,  aci gaba da kawo muku sharhin wannan shiri naku mai farinjini.  Daga bakin Sadik Yusuf,  kobiyomu mun gode!.   Sani yana neman gidan su Ladidi:  An tarewa Sani hanya a kokarinsa na neman gidan su Ladidi, yaran Dogo sukai masa kwantan bauna, suka rutsa shi.  A wani lungu dake cikin unguwarsu.  Shikuwa ya zulle ya ruga da gudu suka bishi ya samu ya labe, ya ringa yimusu dauki dai-dai, a hikimance yana labewa yana bugesu wani ya hau bishiya in ya karaso gun ya dauke shi yai sama dashi ya sako, Su duka guda udu sai da yayi musu duka,  ya samu ya gudu sukuma su ka koma da borin kunya. Suka nufi gun uban gidansu gurgu. Ya gansu suna tafe ba karsashi, sai gurgu ya tambayesu ya akai?  Sukace:  "Ai mutuminnan karfi ne dashi, yayimana dukan tsiya ya gudu. Gurgu ya daka musu tsawa yai fada yai tagagi, ya ...

M IDI YAHADA KAI DA MEGARI DOMIN....

Image
         GABATARWA  Salamu alaikum masoya wannan dandali namu wato nishadisport. Muna cigaba da kawo muku sharhin wannan labari na (Yar Malam ), daga Dadik Yusuf. Shirine wanda aka kirkira ba don waniba koda kaga wani abu da yayi kama da halinka to ba da kai akeba wannan fadakarwane kawai mingode🙏   M ALAM IDI ZAI CINYEWA LADIDIGADONTA .   M idi so yake ya cinyewa iyalan malam Nomau dukiya, da kadarori baki daya. Kuma ta hanyar tir'sa,sawa da zalinci karfi da yaji, Kuma yaje yahada kai da mai gari domin a cinyewa Ladidi hakki tare da  uwarta. ● Me Gari ya bada hadin kai  Me gari ya bada hadin kai, yagoyi da bayan m idi, amma yakafa masa sharadi, za'a bashi kaso mai tsoka, indai ya samu haka to lalle zai san yanda zaiyi a sa hannu a takardun filaye da gidaje na Malam Nomau,  ko Kuma a chanza takardun baki daya.  Shiko Malam idi ya amince da Jin hakan, yayiwa mai gari alkawarin bashi kaso mai tsoka. Megari: "To dafarko dai ya ha...