YAR MALAM SEASON 1 EPISODE 1 review
Salamu alaikum barkanmu da saduwa, a wannan dandali namu wato nishadisport wanda muke kawo muku sharhin Shirin film din 'Yar Malam". Daga sadik Yusuf. Shirin Yar Malam Kashi na daya, shirine da yake nuna rashin rike amana na wani mutum da dan uwansa ya mutu ya bar masa dukiya. kamar irinsu gonaki, dabbobi, da kuma kudi, da gidaje , kuma mutimin mai suna M Nomau, mutumin kirkine ya temaki dan uwan nasa ,mai suna Malam Idi. Amma yaci amanarsa ya kasa rike wannan amana da yabashi. Sanoda rudin zuciya Ga kadan daga cikin episode one. Sharhin kashi na daya. Ladidi na zaune a kusa da mahaifiyarta ta tashi don ta kaiwa babanta ruwa sai tasameshi a kwance ya kasa tashi, yana nishi sama-sama. Sai nan danan ta durkusa gabansa tana Kuk...