Maraba da zuwa NishadiSport Da zarar ka shiga wannan blog ko kallon abubuwan mu (musamman a YouTube "https://youtube.com/@NishadiSport" @YarMalam, ka amince da waɗannan sharudda:
1. Mallakar Abun ciki
Dukkan abubuwan da muka wallafa a blog da YouTube mallakin NishadiSport ne, sai idan mun bayyana akasin haka. Ba a yarda a kwafa ko rabawa ba tare da izini ba.
2. Amfani da Abun ciki
Za ka iya karanta, duba, da rabawa don amfani na kanka kawai. Barazana, batanci ko spam a cikin sharhi ba za a yarda da shi ba.
3. Hanyoyin waje
Wannan blog na iya dauke da links zuwa wasu shafuka. Ba mu da alhakin abubuwan da ke can.
4. Bayanin Gargaɗi
Abubuwan da muke wallafawa domin nishadi ne, ilmantarwa, da tunani. Ba mu da tabbacin sakamakon da wani zai samu idan ya yi amfani da su.
5. Sauya Sharudda
Zamu iya sabunta waɗannan sharudda ba tare da sanarwa ba. Idan ka ci gaba da amfani da blog, hakan yana nufin ka amince da sababbin sharuddan.
6. Tuntuɓe Mu
Don karin bayani, za ka iya rubuto mana tambsya ko korafi,ta imel namu, sadiku854@gmail.com
Comments
Post a Comment