NishadiSport wani dandali ne da ke mai da hankali kan nishadi, fina-finai, labaran soyayya da kuma al’adun Hausa. Manufarmu ita ce kawo muku gajerun bidiyo, bayanai da labarai masu ilmantarwa da nishaɗi ga masu karatu da masu kallo, musamman ma matasa.
Muna amfani da YouTube da blog ɗinmu domin yada al’adu da ilmantarwa ta hanyar fina-finai da labarai masu fa’ida. Muna matuƙar godiya da ziyararku!
Comments
Post a Comment