Posts

Showing posts with the label Hausa Film

M IDI YAHADA KAI DA MEGARI DOMIN....

Image
         GABATARWA  Salamu alaikum masoya wannan dandali namu wato nishadisport. Muna cigaba da kawo muku sharhin wannan labari na (Yar Malam ), daga Dadik Yusuf. Shirine wanda aka kirkira ba don waniba koda kaga wani abu da yayi kama da halinka to ba da kai akeba wannan fadakarwane kawai mingode🙏   M ALAM IDI ZAI CINYEWA LADIDIGADONTA .   M idi so yake ya cinyewa iyalan malam Nomau dukiya, da kadarori baki daya. Kuma ta hanyar tir'sa,sawa da zalinci karfi da yaji, Kuma yaje yahada kai da mai gari domin a cinyewa Ladidi hakki tare da  uwarta. ● Me Gari ya bada hadin kai  Me gari ya bada hadin kai, yagoyi da bayan m idi, amma yakafa masa sharadi, za'a bashi kaso mai tsoka, indai ya samu haka to lalle zai san yanda zaiyi a sa hannu a takardun filaye da gidaje na Malam Nomau,  ko Kuma a chanza takardun baki daya.  Shiko Malam idi ya amince da Jin hakan, yayiwa mai gari alkawarin bashi kaso mai tsoka. Megari: "To dafarko dai ya ha...