Antashi da rasuwa a Nigeria
GABATARWA Salamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan shafi namu mai kawo muku labarai da sharhi kan al amuran yau da kullum. A wannan shafi namu na blogs nishadisport.blogspot.com. Nine naku "Sadik Yusuf" nake gabatar muku da labaran. * Rasuwar Muhammadu Buhari. A yaune Lahadi tsohon shugaban kasar NIgeria. Muhammadu Buhari. Ya rasu a kasar ingila inda yake jinya Kar kashin likitoci,mai magana da yawun tsohon shugaban kasa. Garba Shehu ya fitar da wata sanarwa,in da yace: "ya rasu ne da misalin karfe 4:30 sakamakon doguwar jinya." A cewar fadar shugaban kasa, Bola Ahamad Tinubu ya umarci matemakinsa, Kashim Shattima da yaje birnin na London ya rako gawar ta Muhammadu Buhari zuwa gida Nigeria. A makon jiyane shugaban yaje birnin London domin duba lafiyar sa kamar yadda ya saba amma daga bisani yakamu da wata rashin lafiya inda ta kaishi da kwanciya, a, Asibitin na London, kuma...