Posts

Nigeria a yau

Image
GABATARWA  Salamu alaikum masoya wannan dandali namu wanada muke kawo muku labarai da al'amura na yau da kullum da zaman takewar al’umma, nine naku Sadik Yusuf nake kawomuku labaran.   YAN WASAN DA SUKA WAKILCI JIHAR KANO SUNA HANYAR DAWOWA DAGA ENUGU,  SUN GAMU HADARIN MOTAR DA YA YI SANADIYAR MUTUWAR MUTANE 22 Yan wasan da suka wakilci jihar Kano, a wani wasan da aka fafata a jihar Enugu, yayin dawowarsu gida sun gamu da hadarin mota. ● Mutum ashirin da biyu sun mutu  Wannan mummunan hadari ya yi sanadin mutuwar mutane 22, yayin da wasu da dama kuma suka jikkata. Ciki harda masu horaswa,da 'yan wasa, drebobi, da sauransu.  Jama’a da dama da suka jikkata suna karbar magani a asibiti inda ake basu kulawa ta musamman. Wadanda suka rasa rayukansu kuma, an yi jana'izarsu kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.  Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhini tare da jajantawa iyalan mamatan, da daukacin al’ummar Kano. Haka zalika, ya sha alwashin dau...

M IDI YAHADA KAI DA MEGARI DOMIN....

Image
         GABATARWA  Salamu alaikum masoya wannan dandali namu wato nishadisport. Muna cigaba da kawo muku sharhin wannan labari na (Yar Malam ), daga Dadik Yusuf. Shirine wanda aka kirkira ba don waniba koda kaga wani abu da yayi kama da halinka to ba da kai akeba wannan fadakarwane kawai mingodeπŸ™   M ALAM IDI ZAI CINYEWA LADIDIGADONTA .   M idi so yake ya cinyewa iyalan malam Nomau dukiya, da kadarori baki daya. Kuma ta hanyar tir'sa,sawa da zalinci karfi da yaji, Kuma yaje yahada kai da mai gari domin a cinyewa Ladidi hakki tare da  uwarta. ● Me Gari ya bada hadin kai  Me gari ya bada hadin kai, yagoyi da bayan m idi, amma yakafa masa sharadi, za'a bashi kaso mai tsoka, indai ya samu haka to lalle zai san yanda zaiyi a sa hannu a takardun filaye da gidaje na Malam Nomau,  ko Kuma a chanza takardun baki daya.  Shiko Malam idi ya amince da Jin hakan, yayiwa mai gari alkawarin bashi kaso mai tsoka. Megari: "To dafarko dai ya ha...

YAR MALAM SEASON 1 EPISODE 1 review

Image
    GABATARWA    Salamu alaikum barkanmu da  saduwa, a wannan  dandali namu wato nishadisport wanda muke kawo muku sharhin Shirin film din  'Yar Malam". Daga sadik Yusuf.  πŸ”Ή️TSOKACI KAN FILM NA 'YAR MALAM ZANGO NA 1  Shirin Yar Malam Kashi na daya, shirine  da yake nuna rashin  rike  amana  na wani mutum da dan uwansa ya mutu  ya  bar masa dukiya. kamar  irin su  gonaki, dabbobi,  da  kuma kudi, da gidaje ,  kuma  mutimin  mai suna  M Nomau, mutumin  kirkine  ya temaki  dan uwan nasa ,mai suna Malam Idi.  Amma yaci  amanarsa  ya kasa rike wannan amana da yabashi. Saboda rudin zuciya. Ga kadan  daga cikin  episode  one.     πŸ”Ή️ A GIDAN MALAM NOMAU   Ladidi na zaune a kusa da mahaifiyarta ta tashi don ta kaiwa babanta ruwa sai tasameshi a kwance ya kasa tashi, yana nishi sama-sama.  Sai nan danan ta d...

Shekara 1 da Tinibu talaka ya koka

πŸ“° Rahoton Musamman: Shekara Daya da Bola Tinubu – Talakawa na Cikin yanayi! Assalamu Alaikum Jama'a, da fatan kun wayi gari lafiya. Kuna tare da ni, Sadik Yusuf , a dandali na NishadiSport. GABATARWA A yau muna dauke da rahoto na musamman, game da halin da Najeriya ke ciki, shekara guda bayan hawan shugaba  Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki. ⚠️ Halin Talauci da Tsadar Rayuwa  Ana bikin cikar gwammnatin A P C hawa karagar mulkin  Nigeria shekar biyu. A cewar jama’a da dama, ba’a gani ba, a kasa sai dai ana ji a jiki – babu wani cigaba da talaka zai iya nunawa, cewa gashi yasamu sauki a wannan gwamnati. Ana cikin ma wuyacin hali a wannan lokaci na mulkin farar Hula, abin ba'a cewa komai sai dai neman sauki a wannan kasa Nigeria. Ga wasu daga cikin manyan matsalolin da suka dabaibaye rayuwar yau: πŸ”Œ Rashin wutar lantarki πŸ’§ Rashin ruwan sha πŸŽ“ Ilimi ya tabarbare πŸ”« Rashin tsaro – ana kisa kullum, ana ji, ana gani 🍞 Tsadar abinci – hatta biredi ya gagari talak...