za'a binne Aminu Dan Tata a Madina
Gwamnatin saudiyya ta amince a binne marigayi Dr Aminu Alhasan Dan Tata, a gobe litinin in Allah ya kaimu, acewar sakatarensa Alhaji Mustafa ya baiyana hakane a shafinsa na facebook, yace gobe za'a ai janaizarsa in sha Allah a brnin madina. za'a daukoshi daga Abu Dabi hadaddiyar daular larabawa ,Hakan yasamo saline saboda bashi da wani buri shi Aminu Alhasan Dan Tata, da ya wuce a binneshi a madina shi isa iyalansa sukai duk mai yiwuwa na ganin hakan ta kasance gasahi ko Allah ya nufa,sukuma jama'ar Kano suka gudanar da sallah a gida a masallacin Aliyu bn Abi Talib kar kashin jagoranci shek Ibrahim Khalil inda manyan mutane suka halatta Allah yajikansa da rahama amin, Hoto Aminu Alhasan Dan Tata. Anyi babban rashi to amma kullu nafsin zaika till matt. A wani labarin kuma gwammnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta baro aiyukan gyaran wasu daga cikin titunan jihar kano, kimain goma shatakwas a cikin birni da ...