Malam Idi ya aiko ladidi ta koma gidansa
Ladidi tayi tagumi. Salam alaikum masu sauraronmu Muna chigaba da kawomuku sharhi kan shirin YAR MALAM Wanda yake kawo muku shine sadiku Yusuf Goron Dutse Kano State.Ladidi tana zaune tana tinanin rasuwar uwarta kwatsam saiga Inna mahaifiyar Dogo tashigo tayi sallama Sai taga Ladidi zaune tana kuka kan kujera, tanaganin inna Sai ta taso ta rungumeta tana kuka inna tacigaba da bata hakuri Ladidi tace ai inna sun kasheta sun huta, inna tace wa ya fada Miki haka a to waye zai ce basubane tunda nan suke kokarin bata guba tasha Amma bata shaba Allah ya kareta to yanzu gashi sun kasheta, Inna ta ce kidena fadin haka tunda bawata hujja kiyi hakuri yanzuma Malam ne yace in sanar dake ki koma gidansa da zama, Ladidi tace haba inna Taya zankoma gidansa anan ma Yana cika da halinsu bare Kuma na koma gidansa ,inna tace bakomai tunda kin rike Allah komai zai wuce in Allah yaso. Ladidi taji abin kamar daga Sama Kamar an aikomata da mutuwa yaya take rayuwa a wani ...