Shekara 1 da Tinibu talaka ya koka
π° Rahoton Musamman: Shekara Daya da Bola Tinubu – Talakawa na Cikin yanayi! Assalamu Alaikum Jama'a, da fatan kun wayi gari lafiya. Kuna tare da ni, Sadik Yusuf , a dandali na NishadiSport. A yau muna dauke da rahoto na musamman game da halin da Najeriya ke ciki shekara guda bayan hawan shugaba Bola Ahmed Tinubu kan karagar mulki. ⚠️ Halin Talauci da Tsadar Rayuwa Ana bikin cikar gwammnatin A P C hawa karagar mulkin Nigeria shekar biyu. A cewar jama’a da dama, ba’a gani ba, a kasa sai dai ana ji a jiki – babu wani cigaba da talaka zai iya nunawa cewa gashi yasamu sauki a wannan gwamnati. Ga wasu daga cikin manyan matsalolin da suka dabaibaye rayuwar yau: π Rashin wutar lantarki π§ Rashin ruwan sha π Ilimi ya tabarbare π« Rashin tsaro – ana kisa kullum, ana ji, ana gani π Tsadar abinci – hatta biredi ya gagari talaka πΎ Wake ana aunawa kwano – Naira 4,000! π₯ Lafiya? Komai sai mutum yayi da kansa π Shinkafar gida (mudu) – Naira 3,800! A irin wanna...